Zaffaffan Hotunn Nafisa Abdullahi Da suka ja Hankli

414

A cigaba da kokarin nishadantar da ku da kawo muku hotunan Jaruman da kuke so a yau ma mun kawo muku wasu zaffaffan hotunan Jaruma Nfisa Abdullahi.

Sannin Cewa maziyarta saffukan mu na bukatar irin wadannan hotuna, yasa kullum idannuwan mu na kan shafukan manyan Jarumai somin samo muku hotunan su da zarrar aun sanya.

Ku biyo mu domin ganin wadannan hotun daya bayan daya.

Akwai wani abu da muka lura dashi a kan wannan Jarumar, wato ita salon ta daban ne na daukar Hankali.

Idan kuka kula ita fa wannan salon ta daban ne,duba da wani style da zakaga tayi zakaga na buegewa ne.

Ba laifi fa tan da kyau ita ma zamu iya saka ta cikin top 20 na kyawawa idan kuwa a kannywood ne zamu iya saka ta a top 10.

Kema ko kaima zaka iya kwafan wannan style din naga yayi kyau.

Gwanin sha’awa wannan sabin zazzaffan style haka,wato ita fa wannan Jarumar dama tundaga farkon zuwant masanaantar Kannywood mun fahimci Hazika ce.

Masha Allah,wannan moto zazzafa haka, to Allah ya kawo ta yan baya.

Ina baka shawara idan kai na miji ne me zai hanaka kaje ka nemin uren ta idan zaka iya don nasan zata yi sosai.

Ba fa ziga ka nake ba so nake kawai k samu kyakkywa domin ni ina HAFSAT.

Asha Kallo Lapiya.

1 Comment
  1. Muhammad m Ibrahim says

    Hmmm asamu ayi Aure dan rayuwar nan batada tabbas

Leave A Reply

Your email address will not be published.