Zaffaffan Hotunan Sadi Sidi Sharifai

347

Sadi sidi sharrarren mawaki ne da yayi ficce a Masana’antar kannywood, Sadi sidi ya dade yana jan Zaren sa a masana’antar, domin kuwa har yanzu tana yi dashi saboda Allah yayi masa wata baiwa.

Allah yayiwa Sadi Sidin baiwar yin muryar Duk wanda yake So a ko wanne lokaciatare da ya sha wahala ba.

Kfin Rasuwar Margayi Rabilu Musa Ibro mawakin ya kasance yana yin waka da muryar sa kuma a zata Ibro ne yayi ta.

Mawakin yayi wakoki masu matukar yawan Gaske son idan da ni za’ace na kiyasata to Zan iya cewa Zaau kai 3000.

Idan muka kulla mawakin fasihi ne kuma haziki wanda yakiyiwa waka yadda yake so.

Kuma mawakin ya reni yara fiyye da yadda tunanin mai tunani zai kai wajen, a cikin yaran mawaka wanda ake kira da mawaka masu tasowa zaka jin in an tambaye su masu gidan su za su ce maka Sadi Sidi.

Mawakin dai mutum ne mai matukar son jama’a.

Mawakin haiffaffen Garin kano ne wanda kuma yake rayuwa a cikin ta Har gobe, wanda bashi da inda yake rayuwa inda ya wucce kano.

Haka zalika idan kana bukatar Ganin sa ko bashi aiki tunda yana wakokin biki,suna Birthday da sauran su.

Leave A Reply

Your email address will not be published.