Zaffaffan Hotunan momi Gwambe tare Da Adam A Zango

444

Barkan mu da wannan lokaci a kokarin mu na cigab da kawo muku Hotunana nan shararrun Mutane, a yau ma mun Zo muku da Wasu.

Hotunan mu na yau hotunan Shahararriyar Sabuwar Jarumar nannce wacce take loakacin ta a halin yanzu wato momi Gwambe.

Ku biyo mu don ganin wannan kayatattun hotunan.

Ganin wannan hotunan yasa Muta ne Suka far sanya alamar tambaya a kan wadannnan jaruman guda biyu,Shin ko akwai wata alaka ne tsakanin Su?

Yayin da mukuma muke Nuna cewa wannan hotuna fa masu magan ne kuma sun Riga sun Fadi Alakar da ke tsakanin su.

Idan muka kalli hotunanda idannun basira zamu fahimci abin da suke nufi ba sai mun tsaya muna sakawa zuciyar mu wanni abu ba.

Nasan dai da kai da masoyiyar ka wato budurwarka bazaku taba iya daukan irin wannan hoton ba.

Wannan salin daukan hoton kawai na Aminai ne ko kuma nacce abokai.

Shi kuma da shi da ita abokai ne Shiyasa suka dauki wannan hoto cikin wannan salo tunda abokan sana’a ne.

Masu tunanin cewa ko akwai alaka tsakanin su ku daina kar ku ballowa Adamu Zango Ruwa a wurin sabuwar Amaryar sa.

Kai gaskiya fa sun dacce da acce hakan ma zata faru da munyi farin ciki duk da cewa ma wani abokina dai yacce yana sonta, to amma fa matar mutum kabarin sa.

Kuma idan dayan su ya aureta ma ai duk abin murna ne amma da zata amince da abokina dai sai na fi jin daddi domin shi din kyakkyawa ne

Leave A Reply

Your email address will not be published.