Zaffaffan Hotunan maryam yahaya da Sukatada kura

344

Barkan ku dai maziyar ta wannan ahafi namu, a yau ma dai munyi abin da muka saba mun kawo muku wasu zaffaffan Hotunan maryam yahaya da Sukatada kura a shafin Instagram.

Ku biyo mu don ganin wannan hotuna

Masoyan ta kuma mabiyanta a shafin Instagram sunyi ta magana a kan wannan hoto indai kowa yake bayana irin kyan da tayi.

Ba kwa Bukatar nace wani abu akan bawair kyau da Allah ya yi mata.

Maryam ma Kurace wajen kyau amma fa Bata kai HAFSAT budurwa ta kyau ba.

Masha Allah tayi kyau sosai

Maryam dai wannan sallon daukar hoton tana yauwan yin sa, bamu san dalilin ta ba, amma zamuyi kokari mu samo muku dalilin.

Gaskiya wannan hotuna sunyi kyau

Kawai ku kasance da mu domin samun sababbin labarai da hotuna zaffaffan Jaruman kannywood.

Leave A Reply

Your email address will not be published.