Zaffaffan Hotunan Maryam Booth

238

Aminci Allah ya tabbata a gareku, Kamar yadda muka saba kawo muku zaffaffan Hotunan yan matan kannywood Hadi da samarin su.

A yau ma dai Mun kawo muku zaffaffan Hotunan Maryam Booth,Ku biyo mu don ganin wadannan hotuna.

Na san ba kwa bukatan nacce muku wani abu dangane da wannan Jarumar,dom idon ku ma zai fada muku da zarrar kunyi arba da hoton ta.

Wato a Rananr da na fara arba da ita a zahiri na ganta kamar ita ta Hallici kanta, amma fa duk wannan kyan nata bata kai “Hafsat” dita ba.

Wato wannan Jaruma dai tayi shura a duniyar Kannywood harma da Bollywood.

Masha Allah wannan kam dai tayi kyau matuka a cikin wannan hotuna

To sabon Salo kamar da ganganaka daga rigar haka.

Asha kallo lafiya.

Leave A Reply

Your email address will not be published.