Zaffaffan Hotunan Jaruma Hadiza Gabon

189

Kamar yadda muka saba kawo muku zaffaffan hotuna na manyan Jaruman masana’antar kannywood hadi da Jarumai masu tasowa da tarihin su da sauran su.

A yau ma mun kawo muku hotunan Fitacciyar Jaruman nan wato Jaruma Hadiza Gabon.

Ku biyo mu don ganin wadanann hotuna na ta da auka kayaatar.

Kamar dai yadda muka sni Jaruma Adizout Jaruma ce da tayi shura a cikin Fina Finan Kannywood da yawan gaske kamar irin su:Ladidin baba,yar maye Idon kauye da sauran su.

Duk wandavya kwana ya tashi kuwa a kasar nan yasan tana daga cikin manyan jaruman cikin shirin nan da a ake gabatarwa a tashar Arewa24 mai Dogon Zango na Gidan Badamasi.

Bana jin cewa ko yaro ki babba ko mai kankantan sa ko kuma girmansa yacce bai sannan wannan fuskar ba matukar yana muamala da waya musamman ta samani mai kwakwalwa wato andriod.

Nasan dai b sai nayi tambaya a kan Surar Da Allah yayimata na kyau.

Koda makaho ya ahafa yaji yasan cewa Allah yayi Hallita a wurin domin tan d duk wani zubi da kuma tsarin kyau.

Farace,ba kuma gajeriya bacce, sannan Yar Dumurmurce.

Gashi saitin muryar ta kamar Sarewar Aljannu domin tafi komai daukar Hankali.

Hakan yasa dandalina Ya tabbatar da cewa ita kyakkyawace kuma yasa ta a cikin top 10 wandan da muke ganin kyan su a Duniya duk da cewa Hafsat itace ta farko.

Asha Kallo lafiya

Leave A Reply

Your email address will not be published.