Zaffaffan Hotunan Jaruma Fati Washa

285

Zazzafar Jaruma wacce Tauraruwar ta Har yanzu ke Haskawa a Fannin Fina Finan Hausa.

Kamar yadda na fada a Farko nasan ita dai ba wacce za ayiwa mai karatu wani labri bane a kanta domin shuran ta ta kai shura.

Wannan wasu hotunan ne da mukq ga bullar su a shafin Jarumar na Instagram kwatsam.

A wajen masana Hotunan sun kasa ire-iren hotunan kashi da yawa a cikin su kuma akwai “hoto mai magana”.

Idan kuwa wannan Hoto mai magana ne to me wannan hotuna suke fada, me kuma yasa Jarumar ta dauk su???

Duba da irin tsayuwat da tayi Da kuma kallon hular dake kanta mai dauke da sunan ta.

Zamu iya cewa Jarumar tana cikin Farinciki sannan kuma hoton yana nuna cewa a lokacin da tayi wannan hoto, tana so ta nuna tana alfahari da kanta.

A iya Tunanin mu abin da muka fahimta Wannan Jaruma ta dauki wannn hoto ne sakamakon wani abuda ta gani ko kuma ya faru, sai ta kudrici yin hoto saboda alfahari da kanta a Matsayin ta na Jaruma.

Ku cigaba da kasance wa da mu domin samun sababbin bayanai.

Leave A Reply

Your email address will not be published.