Zafaffan Hotunan Bilkisu Shema

834

Barkan ku dai maziyar ta wannan shfi na mu, Shafin da yake kawo muku zaffaffan Hotunan Mashahuran Mutane na Kasa ko kuma Yan kasuwa, Mawaka da Jaruman fim.

A yau dai mun kawo muku Hotunnn mataahiyar Jarumar nan ce wacce take jan Zaren ta a yanzu a Masana’antar Shirya fina Finan Hausa ta kannywood wato Bilkisu Shema.

Jaruma Bilkisu Shema dai Shema dai Jaruma ce wacce take cikin wasu rukunin yan mata wanda zamu iya cewa yan Ashirin ne, wato wadan da Shekarun su ba su kai 30 ba.

A cikin Group din su akwai yan mata kyawawa wanda dukkan su duniyar masana’antar tan tafiya da su, wand suka hada da: Maryam Yahaya,Hassan a Muhammad,Amal Umar Da kuma Ita Jarumar wato Bilkisu Shema.

Jarumar tayi Fina Finai da yawa kmar irin Su Mujadala da Sauransu.

Jarumar yar Jihar Katsina ce, A yanzu ma idan dai kasan Harshen Hausa kanajin maganar ta zaka Ganne imda ta dosa ko kuma Jihar da ta fito.

A batun kyau kuwa Jarumar ba’a cewa komai domin ta hada komai, kamar tsayi,karamin jiki Fari , dogon Hanci,kyakkyawan baki da fararren idannuwa.

Idan kuka lura abubuwan da na lissfo a sama Su ake kira da Kyau, duk da cewa ita macce ce domin Shi ne asalin kyau din.

Ka san dai Mallamai suna cewa ba komai ne kyau ba sai dai idan ya fara da kasantuwa macce, domin idan ba macce bacce tofa baza maka ga kyan ta ba ballantana kaji Wani abu a tare da ita.

Jarumar fa ta hadu fiye da yadda ido yake kallon ta, zuciya take tunanin ta baki zai iya fada, ta wucce tunanin dukkanim kwakkwalwa wajen kyau.

Kar fa kucce son ta nake duk waddan nan abubuwan da kuke ji ina lissafawa a kanta fa ba ta kai Budurwa ta ba domim budurwa ta makurace wajen kyau.

Dan Allah dube ta kamar ita ta zana kanta.

Mukam namu shi ne mu kawo muku hotuna kuma mun kawo su, a kalla a ji Dadi.

Leave A Reply

Your email address will not be published.