Yaro dan shekara 4 yayi kama da dan shekara 80

1
Wannan yaro mai suna Bayezid Hossain na fama da wani yanayi da ba kasafai ake ganin irinsa ba a duniya, wanda ya sanya shi ya yi kama da tsoho dan shekara 80. Bayezid wanda shekarunsa 4 kawai a duniya na fama da kumburarriyar fuska, idanu da sukayi ciki ciki, fata da ta tamushe, ciwon gabobi, wahala wajen yin fitsari, da hakora marasa kwari da suka fara zubewa. Mahaifiyar shi Tripti Khatum ta ce tana matukar alfahari da dan nata wanda ta ce ya kera yara sa’anninsa kwakwalwa da saurin fahimta, ta ce duk da jikinsa yayi kama da na tsofaffi, kwakwalwarsa tanwar ta ke

Leave A Reply

Your email address will not be published.