yadda zakayi format na tecno ko bakasan pass ba

1

Barkan mu da war haka yau nazo mana da wani
gajeren bayani akan wayoyin china Idan kana da
original tecno java phone kuma ka
sa mat security ka manta ga mafita mai sauki.
akwai masu amfani da china tecno mobile phone
wato (java). Sauda yawa mutun ya kan iya saka
security code a wayarsa kuma ya manta da wane
irin code yayi amfani ko kuma garen ta6eta6ensa
ko yara su saka
ma sa security
kuma bai san security dinba, to kwantar da
hankalinka ga yadda zakayi. Yana da sauki sosai
kawai ba ka sani bane!! Amma yau kam zakasan
mafita kawai abin da zakayi ka latsa
alamar *#12345# zai nuna
maka wani rubutu kamar haka DO
YOU WANT TO DELETE ALL DATA wani kuma zai
baka rubutu makamancin haka.
Sannan zai nuna maka alamar YES da NO kawai
saika latsa Yes daga nan wayar zai kashe
kansa
sanna ya bude kansa. Shikenan ka gama komai
wayarka zata dawo kamar sabuwa. Allah bada
sa’a

Leave A Reply

Your email address will not be published.