Yadda wani mutum da yayi shekaru yana zina da yar sa ya shiga hannu

22

Wani mutum mai shekaru 61. Da daya ya shiga hannu dalilin yayi shekaru da yar sa na na aikata alfasha ta hanyar fyade hakan ya sa ta samu ciki.

Mahaifin yarinyar ya kasance yana ta zina da ita ne tun tana karama har sai da ta kai shekaru 19.

Yarinyar ta ce mahaifin nata yana kwanciya da ita ne ba bisa son ranta ba, ta kuma kara da cewa ta kasa fadawa kowa ne saboda barazanar da yayi mata na dukan kawo wuka idan ta bari wani ya sani.

Yayin da tsohon ya fahimci cewa tana da ciki ya kai ta kemist an mata allura an kuma bata magani sbd cikin ya zube.

Ubun tson ta cika ne lokacin da yarin yar ta kawai kungiyar FIDA. Kara su kuma suka sanarda yan sanda.

Maimagana da yawun yan sandan jihar legas Bala Elkhan ya shaidawa jaridar Aminiya cewa aun kama tsohon ita kuma yarinyar tana cibiyar kula da lafiya.

Ya kara da cewa wani mutum mai mutum dan shekara 33 yana hannun rundunar bisa zargin sane da yin lalata da ‘yarsa mai shekaru 14.

“Wanda ake zargin ya amsa laifinsa, yanzu haka muna shirin gurfanar da shi a gaban kotu.

“Mun kai yarinyar mai shekaru 14 cibiyar kula da lafiya ta Mirabel domin ba ta kulawa”, inji shi.

Bala Elkana ya ce sun kame wadanda ake zargin ne duk a cikin watan Yuni. Wanda ya yi wa diyarsa ciki a unguwar Ikorodu, shi kuma na biyun a yankin Barga.

Leave A Reply

Your email address will not be published.