Wasu Hotuna da suka Janyowa Umma Shehu Zagi

491

A Ranan 23/09)2020 ne Jaruma Ummah Shehu ta sanya Wadan nan hotunan da zaku gani a kasa a shafin ta na Instagram, inda take bayana cewa “wata rana, lokqcin da suke daukan wani Shiri”.

Wadannan hotuna dai Sun janyowa Jarumar maganganu marasa dadi daga bakin ma biyan ta.

Yayin da zaka ga wasu na sanya wasu Alamomin da zarsu bayana irin abin da suke son su fada,kamar alama irin ta 🔥 🔥 🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥 da dai sauran su.

Abin lura a nan Jarumar ta sanya Hotuna ne a lokacin da ake shirya ta domin Fitowa a cikin Matsayin da take takawa a wani Fim da bamu san su nan shi ba.

Mukula da Cewa jarumar na dauke da littafin Rubutaccen labarin Fim din da ake daukar ta don sani abin da zata Fada da kuma matsayin ta a cikin Shiri.

Nan ma dai Jarumar ce tare da wata wacce ba mu Fahimci ko wacecce ba, da Alqma dai a wannan location din da ake daukar shirin ne Suke tattauna wani Abu.

Kyakkwan Zato Shi ne abin da yafi dacewa muyiwa Yan uwan mu Musulmai.

Mu sani ita fa tana gudanar da sanaar ta ne da take neman Halak din ta, amma wasun mu na mata kallon wani abu.

Sailin da duk wani mutum yayi niyar aikata mummunan abu buya yake don kar a ganshi.

Ita kuma saboda ba mummunan abu zata aikata ba Har sakawa tayi aka dauketa hoto.

Dan Allah Jama’a Mu kiyayye Harshen mu Hannun mu da Tunani mu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.