Wasu Zaffaffan Hotun Nafisa Abdullahi

630

Nafisa Abdullahi Dai an Haifet ta a Ranar 23-01-1992 wanda idan ka lissafa zaka ga Shwkarar ta 28 kenan a halin yanzu.

Jaeumar an Haifeta ne a garin Jos,platue, Nigeria.

Jarumar ta Rayu a A Jihar Ta Fulato, inda tayi karatun Jami’ar ta a Garin na Jos wato UNI JOS.

Jarumar dai ta Fara Fim me a Fim dim sai wata rana, Fim dinta na Farko sannan kuma Fim dim da yayi snadiyar daukakkar ta, Fim din sai wata Rana dai yayi ahura matuka a ahekarar 2010, Shekarar da Jarumar ta Shigo Masana’antar ta kannywood.

Jarumar tayi shura sosai run a Fim sim ta na Farko Saboda ta Hau sabon Fim da yazo da salo Irin na soyayya, sannan kuma ta fara Fim da babban Jarumi, Sarki Ali Nuhu.

Jaruma,Mai bada Umarni,Yar kasuwa sannan kuma furodusa.

Duk ita kadai take wannan Harkoki kuma tan yin su yadda ya kamata domin a harkokin ta babu wasu mtsaloli idan kalura.

Nafisa Jaeuma ce mai matukar Kwazo idan mukayi duba izzuwa Iein fina-Finan da take hawa tanayin abubuwa kamar Gaske.

Akwai Sunayen da masoyan ta suke fada mata wato “Jaruma mai Saurin kuka” ko kuma “Mai Hawayen banza”

Kyau kuwa na san ba’a batu domin Doguwa ce,Tana da Haske irin na cakulet, tana da Hanci irin na indiyawa ida nuwa kamar na Larabawa, bakin ta dan Karami ne ba babba ba ballantana ma a samu manyan labba.

A halin yanzu Jarumr tan takaa matsayin Babbar Jaruma a Cikin wani shiri mai dogon zango da Tashar Arewa24 ke gabatarwa duk Sati mi aun “Labari na”.

Na san dai mai karatu baya bukatar na Fada masa wani abu dangane da ita da tsarin ta domin kuwa a baiyyane yake.

Salo indai na dukar Hoto ne Jarumar ta sanahi, Duk hotunan ta zaka ga ba na banza sai style din ya burge ka,kaji kan son ka koyawa matar ka irin wannan Salon don kai ma ka samu ana maka irin wannan wanka.

Zan iya ce muku a sha kallo lafiya, domin kuwa na fara jin bacci duk da cewa fa ban gama baku labarin ba, amma dai ku cigaba da zuwa zaku samu sauran bayanai d kuma hoyunan ta.

MUNGODE

Leave A Reply

Your email address will not be published.