Sabuwar wakkar hamisu Breaker- ke kika ce kina so

694

Sabuwar wakarshararren fasihin mawakin nan mai wakar taba zuciya,sanya mutum afkawa cikin tekun nishadi, wato Hamisu Breaker.

Duk da cewa a yanzu musamman wannan shekarar mawakin baya bukatar wani karin bayani, domin kuwa ya sharara a duniya baki daya, bama iya Nigeria ba ballanta na acce kuma arewa.

Batare da na cikaku da surutu ba ya kamata acce na baku dama ku dauko wannan waka domin nishadin ku.

To taba bulun rubutun dake kasa domin sauke wannan waka

DOWNLOAD MP3 NOW

A yi saurare lifiya!

Leave A Reply

Your email address will not be published.