Sabuwar wakar Umar M Sharif – Na yarda In Mutu
Sauke wakar shararren mawakin nan Umar M sharif da ya sake dawowa da ita wacce ya mata lakabi da “Na yarda na Mutu”
Kamar yadda kowa ya sani wannan mawaki dama aikin sa me zuwa da sababin wakoki da zasu nishadantar da màsoyan sa.
Domin sauke wannan waka taba buluñ rubutun dake kasa
Enjoy yours!!!