Sabuwar wakar isah Ayagi – Murmishi

1,270

Asalamu Alaikum maziyar ta wanan shafi namu na dandalina.com , kamar yadda muka saba niahadantar da ku da kawo muku sabbabin wakokin mawakan zamani a yauma mun kawo muku wata sabuwa.

Wannan waka, wakar shararren matashin mawakin nance wato isah Ayagi mai suna murmishi.

Wannan waka wato zakuji matukar dadin ta domin wakar ta bada citta.

Batare da na cika ku da aurutu ba dai to ku sauke wakar ta hanyar taba bulun rubutun dake kasa.

DOWONLOAD MP3 MOW

Ku ji dadin ku da wannan waka!

Leave A Reply

Your email address will not be published.