Sababbin Zaffaffan Hotunan Momi Gombe

3,302

Iya wuya zan iya cewa wannan Sabuwar Jarumar tana Ruwa kuma tana wuta.

Wato ruwan da take ciki kusa da kada ma kuwa, Domin Na samu labarai da dama kan mutanen da ke cewa suna son ta kuma suna so su aure ta.

Nima fa zan dan tana Abin da Naziru Sarkin waka yake cewa na “Dama Dama” to ni tawa dama dama din ba a kan Buhari da Nasiru bacce akan momi Gombe ce.

Dama dama, dama ina da dama dana bada auren Momi Gombe ga wanda ke son ta, kuma wanda zuciya ta ta zaba.

Saboda idan kun lura fa momi matar manya ce domin zaa so ta samu gidan da zata huta, tayi fari tayi Kiba, duk da cewa ita momi ba irin muta nen nan bacce da zata fashe ta zama katuwa.

Momi Gombe dai bazawara ce wacce ta taba yin aure Har sau biyo daga baya kuma suka rabu da mijin ta na karshe Ta samu ta fado industry.

Gaskiya daai idan ka samu momi Gombe kayi saa domin tna da abubuwa Guda 3: Kyau,Suna,Fara’a.

Nima fa badon ina da budurwa ba da nayi kokari na fada daga layin jerin mane manta, saboda nima na kyasa.

Wannan jarumar duk da cewa bata dade a masanantar ba amma tayi shura da kaso 70 na cikin Jaruman masana’antar ba suyi ba.

Jarumar fa ta hadu fiye da yadda kake tunani domin tana da duk bin da ake sa kyau a jikin mutum, gata doguwa,Cakulet, duk da cewa idon ta bai fito sosai ba amma tana da ido, ga hancin ta dan firit kamr na imdiyawa.

Iya zaman daukan hoton nan ma fa iyawa ne wanda masu kyau ne suke iyawa,kuma wanda suka isa.

1 Comment

Leave A Reply

Your email address will not be published.