[Music] Download wakar Abdul D one kallo Guda
Download wakar Abdul D one kallo gudaWannan wakar abdul di wance sabuwa wacce yake kallamai zaffafa wanda za su ratsaka idan kana sauraren su.Kai wani abu ma dai sai ka sairare…
Read More...
Read More...
[Abinkunya] Wani magidanci yayiwa surukarsa ciki
Wani magidanci yayiwa surukarsa ciki Mutumin Mai Suna John Ulaha Dan Shekaru45 Da Haihuwa Ya Dirkawa Surkartasa Cikinen e Bayan Da Tadawo Gidansa Domin TasuA ikin gona…
Read More...
Read More...
Buhari ya nada matattu a Gwamnatin sa Mukami
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta fitar da sunayen mutanen da ta nada su shugabanci a wasu ma'aikatun gwamnati.Amma abin mamaki sai kawai aka gasunayen wasu matattun 'yan…
Read More...
Read More...
Kalli fitatun fina-finan na 2017 da matsayin su a shekarar
Duk da babban kalubalen matsalar satar fasaha da masana'antar finafinan Kannywood ke fuskanta, amma an fitar da fina-finai da dama a cikin shekarar 2017, da suka kunshi masu…
Read More...
Read More...
Sanata kaberu Gay ya fadi Alkiblarsa a 2019
Sanata Kabiru Gaya daga jihar Kano maiwakiltar mazabar sa wanda kuma danjam'iyyar APC ya bayyana cikakken goyon bayan sa ga tazarcen shugaba Muhammadu Buhari a zaben shekarar 2019…
Read More...
Read More...
Kasan Wane jarumai ne sukayi ficce a 2017
An kawo sunayen su ne bisa irin rawanda suka taka a farfajiyar KannywoodA cikin akwai Zango, Ali Nuhu, RahmaSadau da sauran su, A lokacin da muka gabato karshen shekara…
Read More...
Read More...
Cushe a kasafin kudi: “Ba ma tsoron binciken EFCC”
Shugabannin majalisar wakilan Najeriya sun ce ba sawata fargabar binciken da hukumar EFCC mai yaki damasu yi wa tattalin arzikin kasar ta'annati za ta yi a kanzargin yin cushe a…
Read More...
Read More...
yadda zakayi format na tecno ko bakasan pass ba
Barkan mu da war haka yau nazo mana da wanigajeren bayani akan wayoyin china Idan kana daoriginal tecno java phone kuma kasa mat security ka manta ga mafita mai sauki.akwai masu…
Read More...
Read More...
Nigeria Ta lallasa japan A gasar oliyampic
Tawagar kwallon kafar Najeriya bangaren maza ta samu nasara a kan takwararta ta kasar Japan a gasar wasannin motsa-jiki na Olympics a birnin Rio. Tawagar 'yan wasan Najeriya, Dream…
Read More...
Read More...
Apc ta ja kunnen Abdulmumini jibrin
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi tsohon shuagaban kwamitin kasafin kudi na Majalisar Wakilan kasar, da ya daina maganganu a kafafen yada labarai kan rikin majalisar.…
Read More...
Read More...
Yaro dan shekara 4 yayi kama da dan shekara 80
Wannan yaro mai suna Bayezid Hossain na fama da wani yanayi da ba kasafai ake ganin irinsa ba a duniya, wanda ya sanya shi ya yi kama da tsoho dan shekara 80. Bayezid wanda…
Read More...
Read More...
Wani jigon kungiyar Bokoharam ya Shiga Hannu
A Ranar Talatar da ta gabata ne Rundunar Sojin Nigeriya ta sanar da cafke wani da ake zargin babban jigo ne a kungiyar Boko Haram mai suna Mohammed Mohammed Zauro a garin Damboa da…
Read More...
Read More...
Kunsan facebook ya kirkiro wata sabuwar na’uar da zatabaka network a ko ina a duniya?
Kamfanin Facebook ya nuna ra’ayinsa na game duniya ta yanar gizo, wannan na nufin cewa karuwar yawan jama’ar da zasu yi amfani da yanar gizo zata iya kasancewa su yi amfani da…
Read More...
Read More...
Abin da yasa na ziyarci Buhari jonathon
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana dalilin da yasa ya ziyarci shugaban kasa Buhari a jiya Laraba bayan da suka gama tattaunawar su a fadar gwamnati. Yayin da yake…
Read More...
Read More...
How to get 3,875naira + 312mb on MTN
How to get 3,875 +312 mb on mtn. with just 1000 kindly i will not wait or to stop and explain long just follow this steps send an sms V1000 to 131 and wait congratulation…
Read More...
Read More...
Nigeria zata dauki matasa aiki
Gwamnatin Najeriya ta ce a farkon makon gobeza ta kaddamar da shirinta na samar da ayyukansa-kai na koyarwa 500,000 ga 'yan kasarwadanda suka kammala karatun jami'a amma basu da…
Read More...
Read More...