Na koma yin film a kasar saudiya

1

Ina Zaharaddeeni sani ya shiga kwana biyu?

Wannan itace tambayar da mutane masu tarin yawa masoyan Zaharaddeen Sani suke yi mana ita.

Mun tambayi jarumin dalilin da

yasa ya yi batan dabo a kannywood, sai ya amsamana cewa:

.

“Tabbas, ni kaina nasan ba kamar baya ba wajen fitowa ta acikin fim. Kuma wannan ya nasa da karatu da nake yi a makarantar Riyad da ke Saudi-Arabia, kuma acan ma ina in fim maisuna ”Sangarta”. In Allah yaso na kusa dawo wa bakin aiki”

Wannan shi ne dallilin da yasa ba a ganin Zaharaddeen a film a kasar nigeria domin ya tafi karin karatu.
© sadikblog

Leave A Reply

Your email address will not be published.