Mutuwa Na Bin mu daya bayan daya – Hadiza Gabon

34

Yayin alda Allah madaukakin sarki mai kashewa kuma mai rayawa ya karbi Rayuwar Jaruma Fadila Muhamma wato ummi lolipop (Hubbi),Jaruma Hadiza Gabon tayi wani rubutu Inda take cewa “Death Picking us randomly U & I might be the next to be picked.”

Ta kare da cewa “Ya Allah Grant ua good Ending”

Jarumar tayi wannan Rubutu ne dai a shafin ta na Instagram.

https://www.instagram.com/adizatou/?utm_source=ig_embed&ig_mid=704ECBBF-E177-483F-81A4-A7DDD2B272FA

Wannan batu dai na nuni da cewa jarumar na Alhi nin raahin Abokiyar Aikin ta ne.

Allah ya jikan Jaruma Fadila

Leave A Reply

Your email address will not be published.