Maza kuwa sunne abin goyawa inji wata mata
Soyayya ce takawo haka zan iyà goya miji na.
Soyayya mai dadi, kai ma zaka iya yin haka da matarka amma kar ka yarda kayi a gaban yara domin kuwa zaka sa barbada.
Asha soyayya lafia
Image credited: hausamini