[Kannywood] Aure ne kawai a gabana yanzu

4
Fitacciyar jarumar wasannin fina-finan Hausa na Kannywood Fati S.U ta bayyana cewa yanzu ita babban burin ta a rayuwa shi ne aure sunnar Manzon Allah (SAW), kamar dai yadda ta
shaidawa majiyar mu a cikin wata
tattaunawa ta musamman da tayi da
ita.
 Jarumar ta kuma bayyana cewa
ita tunda ta taso a rayuwar ta tana da
matuƙar sha’awar yin wasan fim ɗin Hausa,
 amma ba ta samu damar cika burin nata ba sai yan shekarun nan bayan da ta haɗu da Adam A. Zango dake matsayin Uba gidanta a yanzu.
Saboda haka ta ce a yanzu babban burin na shi ne aure, inji Fati Garba.
Jarumar dai a yanzu ta gudanar da aikin nan na bautar kasa.
Inda ta kara da cewa tqna da wanda yake so a masanaantar a jarumai maza amma bazata baya na yanzu ba sai nan gqba.
Ta kara da cewa a jarumai mata kuma tana son Aisha tsamiya

Leave A Reply

Your email address will not be published.