Hanyar da zaka bi ka maida data 1gb 2gb a 9mobile

0

Yadda zaka zaka maida datar da ka
Siya a layin 9mobile ninki biyu l.

Maana idan ka siyi 1.5gb ta zama 3gb kuma duk kudi daya.

Wani zai yi tunani tayaya kawai kai dai bi tsarin da zan gaya maka

Da farko ka yi hijira daga tsarin da kake zuwa easy click ta hanyar dana *244*1#

Abu na biyu kuma bayan kayi magiration sai ka dana *545*

Abu na uku sai kayi sub diin duk kanin datar da kake so.

Zaka ga ta ninka kamar yadda na baka misali a sama.

4. Dial *228# to check your balance

Ku ka sabce da mu domin samun irin wannab garabasa.

Leave A Reply

Your email address will not be published.