Hamisu Breaker – Jaruma
Kowa da inda aka sanahi da kuma fannin da yayi shuru, kamar yadda muka san Hamisu Breaker a fannin wakoki masu taba zuciya.
To yauma dai ya kuma, ba tare da na cikaku da surutu ba dai ga ta nan ku dauko a kasa.
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Jaruma ” to kuna ina masoya kuzo kuji wakar jaruma daga bakin hamisu breaker.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ashe da rai nake sonki jaruma ba da zuciyata ba
– Komai ruwa da iska akanki ba zana daina kewa ba
– Idan nasamu zarar samunki ba zana tanka komai ba
– Ni banga mai harara ba bare na waiwaya.