Hamisu Breaker Ft Aliyu Nata – Yan Arewa

788

Yekuwa jamaa mai gari ya aiko ni ya kuma ya aiko ni,cewa na fadawa maziyar ta wannan shafi na www.dandalina.com Hamisu breaker fasihin mawakin nan ya saki sabuwar waka.

Kamar yadda muka saba mukan kawo wakoki masu niahadantarwa na ko wanne irin mawaki hausa ko kuma hipop.

Yau ma mun kawo muku wakar Fasihi kuma shararren mawakin nan Hamisu Breaker.

Ba tare da na cikaku da surutu ba dauko wakar gata:

DOWNLOAD MP3 NOW

1 Comment
  1. Abdool says

    Allah ya kara basira

Leave A Reply

Your email address will not be published.