Hadiza Gqbon tq bayana Dalilin da yasa bata aure ba

4

A wata dama data bayar ga masoyanta dasu mata tambayar da suke so ita kuma zata basu amsa, tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka mata.

Daga ciki wani ya tambayeta shin wai wa take so?

Dan wasan kwallo na kungiyar Manchester United, Paul Pogba”.

An tambayeta shin wai yaushe zatayi aurene?.

Tace “Kasan randa zaka mutu?”.
Haka kuma wani ya tambayeta me ya hanata yin aure?

Tace “Lokaci”

An tambayeta da wa take so a hadata a fim? Tace “da dukansu”.

An tambayeta shin wai da gaskene bata da kowa a Najeriya? Sai tace “kakata fa da ‘yan uwana dake Yola?”

©hausazone

Leave A Reply

Your email address will not be published.