Gobar Ta Tashi a Ofiahin zabe na Ondo

1

Gobara ta tashi a yau, Alhamis 10 ga Satumba 10,2020 a Babban Ofishin jihar Ondo na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa a Akure. Wutar, wacce ta lalata akwatinan masu karatun Katin Smart, ta fara ne da karfe 7.30 na dare.

Ma’aikatan Wutar suna dauke da wutar a halin yanzu.

Kwamishina na kasa, Barista Festus Okoye, wanda ke jihar Ondo dangane da shirye-shiryen zaben gwamnan Ondo da aka shirya yi a ranar 10 ga watan Oktoba 2020, ya garzaya ofishin da misalin karfe 8 na dare.

Sakataren Gudanarwa na Jiha, Mista Popoola da wasu ma’aikatan Hukumar su ma suna wurin.

Barrister OKoye yacce za a binciki dalilin faruwar Gobarar da zaar an cimma wutar

Leave A Reply

Your email address will not be published.