DJ AB – Soyayya Dadi
Barkan ku dai maziyar ta wannan shafi namu mai Albarka na dandalina.com.
Kamar yadda mukayi shura wajen niahadantar da ku da sabbabbin wakoki, to a yau ma mun kawo muku wakar shararten mawakin nan DJ Ab.
Kamar yadda kuka sani shi Dai DJ Ab Mawakin zamani ne wato hipop da yayi shura a fannin wqkokin nan na salon hipop da kuma kawo sabon salo.
Idan bamu manta ba ya kawo salon Da so samu ne a baya bayan nan.
To yau ma dai ga wata sabuwa nan munzo muku da ita domin jin dadin ku.
Ga wakar dai a nan