Buhari ya gaza kuma dole ne mu fada babu mai hana mu

9

“Lokacin da muka dinga kashe kudin mu akan Buhari muna yakar Jonathan ba ku yi magana ba, sai yanzu za ku zo kuna zagin mu don mun fadi ra’ayinmu a
kansa?

“Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fadar albarkacin bakin mu tunda doka ta ba mu dama”,
inji Fati.

#Rariya

Leave A Reply

Your email address will not be published.