[Abinkunya] Wani magidanci yayiwa surukarsa ciki

3

  • [Abinkunya] Wani magidanci yayiwa surukarsa ciki 

Mutumin Mai Suna John Ulaha Dan Shekaru
45 Da Haihuwa Ya Dirkawa Surkartasa Cikinen e Bayan Da Tadawo Gidansa Domin TasuA ikin gona ..
 Da Manema Labarai John Din Yace

Wannan Kawai Ya barshi A Matsayin Sharrins hedan ne Ko Kaddara Wacce Ta Rigayi Fata .

Anata Bangaren Uwar Matar tasa Tace Ita DukT unaninta bata Taba Tsammanin Za’a iya yinc ikiba Shi yasa Ta Sake wakai duk lokacin da
yabukaci hakan Sai ta amince masa har Allahy a kaddara hakan …

Wannan lamari dai ya farune a Karamar
Hukumar Awe Na Jahar Nasarawan Tarayyan
Nigeria . To Amma Kai A Ganinka waye Mai
Laifi Cikin Su Biyun?

Leave A Reply

Your email address will not be published.