Ba Abin da zan jira ko yanzu na samu Miji Aure zanyi

162

Sharariyar sabuwar jaruman nan wacce aka sani da momi Gombe, jaruma kuma mai hawa wakoki mu samman da mawaki hamisu Breaker.

Ta bayana hakanne a wani Gidan wasa dake Abuja da kuma nasarawa, inda take cewa tana alfahar da masoyan ta, kuma ita ma tana kaunar su kamar imda suke kaunar ta.

Tacce “hakika masoya sune mu, idan babu au muma babu mu, su suke mana komai kuma da bazar su muke takawa, somin auke kawo mana cigaba a cikin sanar mu

kamar yadda kowa ya sani Momi gombe jarumace wacce ta taba yin aure Har Kashi Biyu.

Ta kuma kara da amsa wata tambaya da cewa ko yanzu tasa mu miji aure zatayi babu abin da zata jira.

1 Comment
  1. Sagiru says

    Ina son ki ni to

Leave A Reply

Your email address will not be published.