Abin da yasa aka dakatar da Shugaban EFCC

124

A baya bayannan rahotan ni daga fadar Ahugaban kasa suka Nuna Cewa an dakatar da ahugaban Hukumar yaki da Cin hanci da rashawa ta EFCC.

Rahotanni na nuni da cewa fadar Shugaban kasar Najeriya Muhammad Buhari ta dakatar da Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu.

Dakatar da Ibrahim Magu ya biyo bayan wasu zarge zarge da ake yi masa na aikata abunda bai dace ba.

Mukaddashin Shugaban hukumar ta EFCC ya jima yana fuskantar dambarwa tun zamanin shugabancin majalisar dattijai da Bukola Saraki ya jagoranta a majalisar ta takwas

A wancan lokaci majalisar ta takwas ta bukaci Shugaba Buhari ya dakatar da Ibrahim Magu amma hakan ya faskara.

Leave A Reply

Your email address will not be published.